
![]() |
@abbaatee | |
yanda ake setting na browsing for all network idan kanada nokia sai ka shiga setting idan ka shiga sai kayi qasa xuwa--configuration settings .idan ka shiga sai ka tafi kasa xaka ga --personal settings .idan ka shiga sai ka danna --options .gefen hagu idan ka shiga xaka ga --add new . Idan ka shiga xaka ga --web . Bayan kashiga sai ka shiga --web name .bayan ka shiga abunda xaka sama sunan --all network da kasa shikenan sai ka sashi default dinka shikenan ka gama by abba bello kanwa |
||
0
Replies
191
Views
0 Bookmarks
|


