Prodigits |
! You are not logged in to Prodigits. Please register or login.
* Abbaatee1 > Topics
abbaatee
FACEBOOK REPLY A PAGE COMMENT
Wasu masu pages suna tambayar
Duniyar waya, yadda take yin
reply a karkashin comment,
amma su sunyi sunkasa, akan
post nasu idan sunyi.
Wannan tsari na reply sabon tsari
ne da kamfanin facebook ya
sanar dashi a CNN ranar litinin,
wanda wannan tsari yana
amfani ne ga masu pages kadai a
facebook.
An kirkiri ''reply'' akarkashin duk
wani comment da wani yayi a
page naka, ko kuma comment da
page yayi zaiga ansa reply daga
kasan rubutunsa, daga barin
hagunsa.
Wannan dama ce ga masu pages
kadai ba zaiyi akan wall post
naka ba, sai'a page kadai, cikin
comment comment.
Ka jarraba yanzu idan kana da
page zaka sameshi akasan
comment, idan wani yayi zaka ga
reply, bayayi akan post naka,
sai'a page. Idan ka duba post
naka bazaka gani ba.
Ankirkire shi ne dan samun
saukin masu page, ta yadda, zaka
samu damar turawa wanda ya
tambayeka amsarka, ko neman
karin bayani, koda kuwa, acikin
dubu ne zaka tura masa shi kadai,
duk wanda ya danna kuma zaiga
abinda ka tura masa.
0 Replies 273 Views 0 Bookmarks
topics posts

* Abbaatee1 Forum
fav Bookmarks

* Abbaatee1


Download PRODIGITS Android APP