
![]() |
@abbaatee | |
IDAN BAKASAN YANDA ZAKA HADA THEME A WAYARKA NOKIA BA KO SONY ERICKSON TO KASHIGO NAN KA KOYA KUMA KAYI TAMBAYA ACIKIN NAN BA'A WAJEN NAN BA!!! Note: Duk abinda na koyamato haka zakayi idan kayi sabanin haka to theme din zai zama ERROR kuma bazaiyiba! (Auwalancy4us) Kuma kar kadamu kanka danuwazaka iya COPY ko SHARE dan wadanda basu iyaba suma su iya! ABUBUWAN BUKATA YAYIN DA ZAKA HADA THEME: = BLUEFTP = EMPTY FOLDER = THEME = PICTURE Wadannan Abubuwan dole ne saikana dasu awayarka.Blueft p dashi ake hada theme din. Empty folda kuma itace folder din da babu komai acikinta. Sai kuma theme yazama kana da wani theme din awayarka. Sai kuma picture wato hoto wanda zakasa amatsayin naka. BARI MUFARA: Kahau kan Blueftp dinka ma'ana kabudeshi, idan budewarka ta farko ce xai nunoma flagsdayawa sai kazabi ta farko wato ta England ma'ana kazabi turanci kenan.. Daga nan zai ta tambayarka 'allowapp to access' sai kana dannan YES watobangaren Hannun hagunka... Idan yagama xai nunoma kan phone da kuma kan memory dinka wato alamar (C:/) da kuma (E:/ ). Sai kaxabi inda theme dinka yake wato wanda xaka hada wani dashi kenan. Idan kajekan theme din sai kadanna OK kocenter na wayarka... Anan ma zai tambayeka sai kadanna YES. Idan kadanna Yes to zai nunoma kayan cikin theme din. E.g zaka iya ganin wallpaper.png ko screensaver.jpg ko call_register.g if kodai makamancin hakan. To idan yanunoma kayan cikin themes din sai kadanna hannun hagu na blueftp dinka wato MENU zakaga SELECT ALL ITEMS. Idan kayi select all zakaga yayi selectn dinsu kuma zakagane hakan ta inda zakaga sunkoma light greencolour idan kaga haka sai ka kuma danna MENU zakaga EXTRACT SELECTED ITEMS sai kadanna. Daga nan sai kana danna back har kaje inda empty folda dinka take sai kashigeta idan kashiga xakaga tasamaEmpyFolder... To ka kuma danna Menu na blueftp din zakaga EXTRACT ITEMS HERE sai kadanna... Note: lokacin dakayi extract selected items to blueftp din yayi copy na kayan cikin theme din dan haka yanzu dakazo empty folda kuma kadanna Extract itemshere ma'ana zai juye abubuwan dayayi copy acikin empty folda din. Dan haka xai fara ajiyewa kuma duk ajiye daya sai ya tambayeka. Sai katsaya kanutsu yana tambayarka kana danna YES.Kada karinga rigashi dannawa. Yana tambaya kana dannawa harsai yagama. Idan yagama zakaga yasama Extracting Done. Idan yagama extracting din zakaga yajuye kayan cikin theme din dayayi copy sai kazo kana bi daya bayan daya kana canza da hoton da kaga dama. Misali kaga ansa wallpaper.png kuma misali ace hoton kurciya akasa kai kumakanaso kasa hotonka awajen. Sai kayi copy na wannan wallpaper.jpg name din. Katsaya kalura kaga W din farko da small ko capitar letters akayita. Idan da smallakayi kai kuma kasa capitar letters to bazaiyiba zai zama ERROR THEME kuma koda yayi to zai zama irin na NOKIA. Yauwa... Idan kagawallpaper.j pg acikin kayan cikin theme din sai kahau kan wallpaper din da blueftpdinka sai kadanna menu kayi qasa zakaga delete items sai kagogeshi sai ka koma da baya kaje inda hotonka yake sai kazabiwani kahau kansa sai kadanna menu kayi can kasa zakaga RENAME ITEMS to anan sai ka canzawa hoton suna zuwa wancan wanda kagoge na kayan cikin theme din wato wallpaper.jpg idan kayi rename dinsa sai kadanna menu again nablueftp din zakaga Copy Items. Daga nan sai kayi baya ka koma empty folda din daka juye kayan cikin theme din. Kana shiga sai kadanna menu kayi can qasa zakaga PASTE. Ma'ana hoton dakayi copy to zaka ajiyeshi awajen. Anan xaima tambayar daya saba sai kana danna yes kawai. Idan yagama zakaga ya ajiye hotonka wanda kayi renaming dinsa zuwa wallpaper.jpg To haka zakai ka canza dukhotunan jikin theme din dakakeso ka canza. Amma kada kasake kataba abin farko wato zakaganshi kamar haka (xhtm.) xaka ganshi da alamun hoton DUNIYA toh ba ruw*nka da wannan. Idan kagama canzawa sai kadanna menu zakaga Select All zaikuma rifesu da light green colour sai ka kuma danna menu zakaga 'Compress To Nth' ko 'Compress To Mth' idan wayarka nokia ce sai kazabicompress to nth idan kuma sony erickson ce sai kaxabimth. Idan kahau kan compress to nth zakaga yarubuta'FILE.nth' to anan sai kacire iya file din kasa sunan dakakeso theme ya kasance. E.g auwalancy4us kaga idan kasa auwalancy4us to gabdaya harda ragowar .nth din xaixama auwalancy4us.nt h daga nan saikadanna OK kocenter na wayarka. Anan xaifara Compressing din. Yana tambayarka kana cewa YES! Kada karinga shiga danna YES din. Katsaya kanutsu kawai yana tambayarka kana danna yes watobangaren hannun hagu na wayarka. Idan yagama xaisaCompressin g Done... Sai kayiExit daga Blueftp din kaje folda din da kayi aikin xakaga theme din sai kayi Apply kawai. SHAWARA: dan gujewa themedin yayi nauyi sai kayi amfani da hotuna marasa nauyi. Misali kamar 10kb ko 15kb. Kuma wannan iya na JAVA ne dan SYMBIAN ita theme dinta karshe.sis ne maimakon .nth. Abinda baka ganeba anan xakayimin tambaya kada muhadua 2go ko inbox kacenayima bayani acan!!! ( A.I.A) Via abbakarr18 |
||
0
Replies
682
Views
0 Bookmarks
|


