Prodigits |
! You are not logged in to Prodigits. Please register or login.
* Abbaatee1 > Topics
abbaatee
YADDA AKE CIGABA DA CHATTING
YAYIN DA AKE UPLOAD DIN
PROFILE PICTURE A 2GO
Kamar yadda kowa ya sani Idan
kana upload din photo a 2go
dinka ba dama kaci gaba da
chatting.
Wani lokacima kamar idan Hotan
da kake upload yana da nauyi
Abun yakan dan ba mutum
Haushi Musamman ma a wayar
Java,
Garama Masu amfani da wayar
Symbian, zasu iya minimize suci
gaba da wasu abubuwan.
Yanzu masu Java Ma zaku iya
cigaba da chat yayin upload
Profile PIcture
Dafarko inka fara Upload din
photo sai ku Danna 0 [ZERO]
Inka Danna zai nunama option
kamar Haka-:
1) My Profile
2) 2go Room
3) Active Chat
4) Get GoCreadit
5) Change Presence
6) Sound On
Sai ka Danna (3) Kazabi Active
chat kenan.
Sai kayi back Saikuma ka koma
Wajen Friends Nan take Zakaci
gaba da chat.
Chan kuma picture yana
uploading.
Amma yana gama upload zai
dawo dakai profile dinka ne.
ALLAH YASA MUDACE
abbaatee1
0 Replies 281 Views 0 Bookmarks
topics posts

* Abbaatee1 Forum
fav Bookmarks

* Abbaatee1


Download PRODIGITS Android APP