
![]() |
@abbaatee | |
YADDA AKE SETA MTN NG A BROWSING Idan kana amfani da layin MTN sannan kuma kana son dora shi akan intanet, wato kayi browsing da shi, to ga yadda zakayi. 1. Idan kana amfani da waya Original saika shiga message ka tura kalmar: ''Settings'' zuwa 3888. 2. Idan kuma wancan yayi maka tsauri, sannan kuma kana amfani da waya Orinal, saika danna *123*1*4. Zaka samu setin browse mai kyau akan wayarka cikin sauki. Sannan kuma idan kana amfani da China mobile, ko kuma Original ce, amma bata karbar wancan wato misalinsu HTC, GiONEE, Huwaei BB, Android phone, ko iPhone da sauran wayoyi wadanda basa karbar daga kamfani kai tsaye, saisu yi amfani da wannan na kasa. Ko kuma wayanka Nokia ce, amma bata bude operamini ko sauran browsers, wato batada Access point kenan, saikayi amfani da wannan na kasan. 1. Ka kirkiri sabon setting cikin Data account ko Connectivity ko personal Configuration ga mai Nokia. 2. Saika shigar da wadannan abubuwan cikin setin naka, wato ka cike wuraren da aka baka Account Name: MTN Homepage: http:// wap.mtnonline.co m/ Username: web Password: web Access Point (APN): web.gprs.mtnnig eria.net IP ko Proxy Address: 010.199.212.002 Port: 8080 |
||
0
Replies
287
Views
0 Bookmarks
|


