
![]() |
@abbaatee | |
YADDA AKE JUYA SCREEN NA NOKIA Idan kana da Nokia masu wannan model . Nokia 1200 . Nokia 1208 . Nokia 1209 . Nokia 1600 . Nokia 1650 . Nokia 2310 . Nokia 2600 . Nokia Xpress Radio Akan wadannan wayoyi zaka samu damar juya screen na wayarka zuwa yadda kake so cikin sauki, wato ka maida shi ajuye, ya kalli kasa ko sama, ko gefen hagu ko dama. Idan kana son juya shi bi wannan tsarin: . Danna *5512 Screen na wayarka zai juya ya kalli dama. . Danna *5513 Idan ka danna wannan lambar screen na wayarka zai kalli sama, wato yadda wayanka take. . Danna *5514 screen na wayarka zai kalli hagu. . Danna*5511 zai dawo maka da screen na wayarka dai-dai yadda yake. Amma wadannan lambobi suna amfani ne akan wadannan wayoyin da sunansu yake kasa Nokia 1200 Nokia 1208 Nokia 1209 Nokia 1600 Nokia 1650 Nokia 2310 Nokia 2600 Nokia Xpress Radio Viaabbaatee1 |
||
0
Replies
406
Views
0 Bookmarks
|


