Prodigits |
! You are not logged in to Prodigits. Please register or login.
* Abbaatee1 > Topics
abbaatee
IDAN BAKASAN YANDA ZAKA
HADA THEME A WAYARKA NOKIA
BA KO SONY ERICKSON TO
KASHIGO NAN KA KOYA KUMA
KAYI TAMBAYA ACIKIN NAN BA'A
WAJEN NAN BA!!!
Note: Duk abinda na koyamato
haka zakayi idan kayi sabanin
haka to theme din zai zama
ERROR kuma bazaiyiba!
(Auwalancy4us)
Kuma kar kadamu kanka
danuwazaka iya COPY ko SHARE
dan wadanda basu iyaba suma
su iya!
ABUBUWAN BUKATA YAYIN DA
ZAKA HADA THEME:
= BLUEFTP
= EMPTY FOLDER
= THEME
= PICTURE
Wadannan Abubuwan dole ne
saikana dasu awayarka.Blueft p
dashi ake hada theme din. Empty
folda kuma itace folder din da
babu komai acikinta. Sai kuma
theme yazama kana da wani
theme din awayarka. Sai kuma
picture wato hoto wanda zakasa
amatsayin naka.
BARI MUFARA: Kahau kan Blueftp
dinka ma'ana kabudeshi, idan
budewarka ta farko ce xai
nunoma flagsdayawa sai kazabi
ta farko wato ta England ma'ana
kazabi turanci kenan.. Daga nan
zai ta tambayarka 'allowapp to
access' sai kana dannan YES
watobangaren Hannun hagunka...
Idan yagama xai nunoma kan
phone da kuma kan memory
dinka wato alamar (C:/) da kuma
(E:/ ). Sai kaxabi inda theme dinka
yake wato wanda xaka hada
wani dashi kenan. Idan kajekan
theme din sai kadanna OK
kocenter na wayarka... Anan ma
zai tambayeka sai kadanna YES.
Idan kadanna Yes to zai nunoma
kayan cikin theme din. E.g zaka
iya ganin wallpaper.png ko
screensaver.jpg ko call_register.g
if kodai makamancin hakan. To
idan yanunoma kayan cikin
themes din sai kadanna hannun
hagu na blueftp dinka wato
MENU zakaga SELECT ALL ITEMS.
Idan kayi select all zakaga yayi
selectn dinsu kuma zakagane
hakan ta inda zakaga sunkoma
light greencolour idan kaga haka
sai ka kuma danna MENU zakaga
EXTRACT SELECTED ITEMS sai
kadanna. Daga nan sai kana
danna back har kaje inda empty
folda dinka take sai kashigeta
idan kashiga xakaga
tasamaEmpyFolder... To ka kuma
danna Menu na blueftp din
zakaga EXTRACT ITEMS HERE sai
kadanna...
Note: lokacin dakayi extract
selected items to blueftp din yayi
copy na kayan cikin theme din
dan haka yanzu dakazo empty
folda kuma kadanna Extract
itemshere ma'ana zai juye
abubuwan dayayi copy acikin
empty folda din. Dan haka xai
fara ajiyewa kuma duk ajiye
daya sai ya tambayeka. Sai
katsaya kanutsu yana
tambayarka kana danna YES.Kada
karinga rigashi dannawa. Yana
tambaya kana dannawa harsai
yagama. Idan yagama zakaga
yasama Extracting Done.
Idan yagama extracting din
zakaga yajuye kayan cikin theme
din dayayi copy sai kazo kana bi
daya bayan daya kana canza da
hoton da kaga dama. Misali kaga
ansa wallpaper.png kuma misali
ace hoton kurciya akasa kai
kumakanaso kasa hotonka
awajen. Sai kayi copy na wannan
wallpaper.jpg name din. Katsaya
kalura kaga W din farko da small
ko capitar letters akayita. Idan da
smallakayi kai kuma kasa capitar
letters to bazaiyiba zai zama
ERROR THEME kuma koda yayi to
zai zama irin na NOKIA. Yauwa...
Idan kagawallpaper.j pg acikin
kayan cikin theme din sai kahau
kan wallpaper din da
blueftpdinka sai kadanna menu
kayi qasa zakaga delete items sai
kagogeshi sai ka koma da baya
kaje inda hotonka yake sai
kazabiwani kahau kansa sai
kadanna menu kayi can kasa
zakaga RENAME ITEMS to anan sai
ka canzawa hoton suna zuwa
wancan wanda kagoge na kayan
cikin theme din wato
wallpaper.jpg idan kayi rename
dinsa sai kadanna menu again
nablueftp din zakaga Copy Items.
Daga nan sai kayi baya ka koma
empty folda din daka juye kayan
cikin theme din. Kana shiga sai
kadanna menu kayi can qasa
zakaga PASTE. Ma'ana hoton
dakayi copy to zaka ajiyeshi
awajen. Anan xaima tambayar
daya saba sai kana danna yes
kawai. Idan yagama zakaga ya
ajiye hotonka wanda kayi
renaming dinsa zuwa
wallpaper.jpg
To haka zakai ka canza
dukhotunan jikin theme din
dakakeso ka canza. Amma kada
kasake kataba abin farko wato
zakaganshi kamar haka (xhtm.)
xaka ganshi da alamun hoton
DUNIYA toh ba ruw*nka da
wannan. Idan kagama canzawa
sai kadanna menu zakaga Select
All zaikuma rifesu da light green
colour sai ka kuma danna menu
zakaga 'Compress To Nth' ko
'Compress To Mth' idan wayarka
nokia ce sai kazabicompress to
nth idan kuma sony erickson ce
sai kaxabimth. Idan kahau kan
compress to nth zakaga
yarubuta'FILE.nth' to anan sai
kacire iya file din kasa sunan
dakakeso theme ya kasance. E.g
auwalancy4us kaga idan kasa
auwalancy4us to gabdaya harda
ragowar .nth din xaixama
auwalancy4us.nt h daga nan
saikadanna OK kocenter na
wayarka. Anan xaifara
Compressing din. Yana
tambayarka kana cewa YES! Kada
karinga shiga danna YES din.
Katsaya kanutsu kawai yana
tambayarka kana danna yes
watobangaren hannun hagu na
wayarka. Idan yagama
xaisaCompressin g Done... Sai
kayiExit daga Blueftp din kaje
folda din da kayi aikin xakaga
theme din sai kayi Apply kawai.
SHAWARA: dan gujewa themedin
yayi nauyi sai kayi amfani da
hotuna marasa nauyi. Misali
kamar 10kb ko 15kb. Kuma
wannan iya na JAVA ne dan
SYMBIAN ita theme dinta
karshe.sis ne maimakon .nth.
Abinda baka ganeba anan
xakayimin tambaya kada
muhadua 2go ko inbox
kacenayima bayani acan!!!
( A.I.A)
Via abbakarr18
0 Replies 681 Views 0 Bookmarks
topics posts

* Abbaatee1 Forum
fav Bookmarks

* Abbaatee1


Download PRODIGITS Android APP